Josh 14:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina da shekara arba'in sa'ad da Musa bawan Ubangiji ya aike ni daga Kadesh-barneya don in leƙi asirin ƙasar. Na kuma kawo masa ainihin rahoton yadda yake a zuciyata.

Josh 14

Josh 14:5-10