Josh 14:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi kuwa, har wa yau ina da ƙarfi kamar ran da Musa ya aike ni. Kamar yadda ƙarfina yake a dā, haka yake a yanzu domin yaƙi, da kuma kai da kawowa.

Josh 14

Josh 14:8-15