Josh 13:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ra'ubainawa, da Gadawa, da rabin kabilar Manassa, sun karɓi nasu gādo wanda Musa ya ba su a hayin Urdun wajen gabas. Abin da Musa, bawan Ubangiji, ya ba su ke nan,

Josh 13

Josh 13:1-16