Josh 13:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Urdun kuwa ya zama iyakar yankin ƙasar jama'ar Ra'ubainu. Wannan shi ne gādon Ra'ubainawa bisa ga iyalansu, da biranensu da ƙauyukansu.

Josh 13

Josh 13:18-32