Josh 12:9-14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

9. Sunayen sarakunan su ne, Sarkin Yariko, da Sarkin Ai, da yake kusa da Betel,

10. da Sarkin Urushalima, da Sarkin Hebron,

11. da Sarkin Yarmut, da Sarkin Lakish,

12. da Sarkin Eglon, da Sarkin Gezer,

13. da Sarkin Debir, da Sarkin Geder,

14. da Sarkin Horma, da Sarkin Arad,

Josh 12