Josh 12:9-12 Littafi Mai Tsarki (HAU) Sunayen sarakunan su ne, Sarkin Yariko, da Sarkin Ai, da yake kusa da Betel, da Sarkin Urushalima, da Sarkin Hebron,