Josh 12:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa, bawan Ubangiji, da Isra'ilawa suka ci sarakunan nan da yaƙi, sa'an nan ya ba da ƙasarsu ga Ra'ubainawa, da Gadawa, da rabin kabilar Manassa.

Josh 12

Josh 12:1-8