Josh 12:21-24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

21. da Sarkin Ta'anak, da Sarkin Magiddo,

22. da Sarkin Kedesh, da Sarkin Yakneyam a Karmel,

23. da Sarkin Dor a bakin teku, da Sarkin Goyim na Gilgal,

24. da Sarkin Tirza. Sarakuna talatin da É—aya ke nan.

Josh 12