Josh 12:11-15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

11. da Sarkin Yarmut, da Sarkin Lakish,

12. da Sarkin Eglon, da Sarkin Gezer,

13. da Sarkin Debir, da Sarkin Geder,

14. da Sarkin Horma, da Sarkin Arad,

15. da Sarkin Libna, da Sarkin Adullam,

Josh 12