Josh 11:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Babu wani gwarzon da ya ragu a ƙasar mutanen Isra'ila, sai a Gaza, da Gat, da Ashdod kaɗai ne waɗansunsu suka ragu.

Josh 11

Josh 11:12-23