Josh 11:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da sarakunan da suke arewacin ƙasar tuddai, da cikin Araba a kudancin Kinneret, da cikin filayen kwari, da cikin Dor a yamma.

Josh 11

Josh 11:1-7