Josh 11:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

tun daga Dutsen Halak wanda ya miƙa zuwa wajen Seyir, har zuwa Ba'al-gad a kwarin Lebanon, a gindin Dutsen Harmon. Ya kama sarakunan wuraren nan, ya buge su ya kashe su.

Josh 11

Josh 11:11-23