Josh 11:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ilawa kuma suka kwashe ganima ta abubuwa masu tamani na biranen game da shanu, amma suka kashe kowane mutum da takobi, har suka hallakar da su, ba su bar kowa ba.

Josh 11

Josh 11:12-17