Josh 11:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Joshuwa kuma ya ci dukan biranen sarakunan nan, da dukan sarakunansu. Ya kashe su da takobi, ya hallakar da su ƙaƙaf kamar yadda Musa bawan Ubangiji ya umarta.

Josh 11

Josh 11:5-20