Josh 10:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ce wa Joshuwa, “Kada ka ji tsoronsu gama na riga na ba da su a hannunka, ba mutuminsu da zai iya tsayawa a gabanka.”

Josh 10

Josh 10:1-17