Josh 10:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ran nan suka cinye ta, suka buge ta da kowane mutum da yake cikinta da takobi. Ya hallakar da su a wannan rana kamar yadda ya yi wa Lakish.

Josh 10

Josh 10:31-36