Josh 10:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Joshuwa ya buga su, ya kashe su, ya kuma rataye kowane ɗayansu a bisa itace. Suka yini a rataye har maraice.

Josh 10

Josh 10:17-32