Josh 10:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka yi haka nan, suka kawo masa sarakunan nan biyar daga cikin kogon, wato Sarkin Urushalima, da Sarkin Hebron, da Sarkin Yarmut, da Sarkin Lakish, da Sarkin Eglon.

Josh 10

Josh 10:15-33