Josh 1:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, ban umarce ka ba? Ka dāge ka yi ƙarfin hali, kada ka firgita ko ka tsorata, gama Ubangiji Allahnka yana tare da kai duk inda za ka.”

Josh 1

Josh 1:5-10