Josh 1:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tun daga jejin, da Lebanon, har zuwa babban kogin, wato Kogin Yufiretis, da dukan ƙasar Hittiyawa zuwa Bahar Rum wajen yamma, za ta zama ƙasarku.

Josh 1

Josh 1:1-12