Josh 1:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Bawana Musa ya rasu, sai ka tashi ka haye Kogin Urdun, kai da dukan jama'an nan, zuwa cikin ƙasar da nake ba Isra'ilawa.

Josh 1

Josh 1:1-3