Josh 1:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk wanda ya ƙi bin umarninka, bai kuwa yi biyayya da maganarka da dukan irin abin da ka umarce shi ba, za a kashe shi. Kai dai ka dāge, ka yi ƙarfin hali.”

Josh 1

Josh 1:16-18