Josh 1:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku tuna da maganar da Musa, bawan Ubangiji, ya umarce ku da ita, ya ce, ‘Ubangiji Allahnku zai hutar da ku, zai kuma ba ku wannan ƙasa.’

Josh 1

Josh 1:5-18