Ish 9:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jama'ar da suka yi tafiya cikin duhu,Sun ga babban haske!Suka zauna a inuwar mutuwa,Amma yanzu haske ya haskaka su.

Ish 9

Ish 9:1-9