Ish 8:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku tattaru a tsorace ya ku sauran al'umma! Ku saurara, ya ku manisantan wurare na duniya. Ku yi shirin faɗa, amma ku ji tsoro! Hakika ku yi shiri, amma ku ji tsoro!

Ish 8

Ish 8:6-18