Ish 8:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kafin yaron ya isa kiran mama ko baba, Sarkin Assuriya zai kwashe dukan dukiyar Dimashƙu da dukan ganimar Samariya.”

Ish 8

Ish 8:1-10