Ish 8:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga ni tare da 'ya'yan da Ubangiji ya ba ni. Ubangiji Mai Runduna, wanda kursiyinsa a kan Dutsen Sihiyona yake, ya maishe mu rayayyen jawabi ga jama'ar Isra'ila.

Ish 8

Ish 8:12-22