Ish 8:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda tsananin tsarkina na zama kamar dutse wanda mutane suke tuntuɓe da shi. Na zama kamar tarko wanda zai kama jama'ar mulkokin Yahuza da Isra'ila da mutanen Urushalima.

Ish 8

Ish 8:4-16