Ish 7:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu fa, Ubangiji kansa zai ba ku alama. Wata budurwa wadda take da ciki, za ta haifi ɗa, za a raɗa masa suna Immanuwel.

Ish 7

Ish 7:12-24