Ish 66:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko akwai wanda ya taɓa gani ko ya ji labari irin wannan abu? Ko an taɓa haihuwar al'umma rana ɗaya? Sihiyona ba za ta sha wahala ba kafin a haifi al'umma.

Ish 66

Ish 66:1-18