Ku yi murna tare da UrushalimaKu yi farin ciki tare da ita,Dukanku da kuke ƙaunar birnin nan!Ku yi murna tare da ita yanzu,Dukanku da kuka yi makoki dominta!