Ish 65:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka yi ta ƙara sa ni fushi ta wurin rashin kunyarsu. Suka miƙa hadayu irin na arna a ɗakunan tsafi da suke a lambu, suka kuma ƙona turare a kan bagadan arna.

Ish 65

Ish 65:1-4