Ish 65:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku yi murna da farin ciki a kan abin da na halitta. Sabuwar Urushalima da nake halittawa za ta cika da murna, jama'arta kuma za su yi farin ciki.

Ish 65

Ish 65:17-25