Ish 65:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zaɓaɓɓun mutane ne za su mori sunayenku wajen la'antarwa. Ni, Ubangiji, zan kashe ku. Amma zan ba da sabon suna ga waɗanda suke yi mini biyayya.

Ish 65

Ish 65:13-16