Ish 63:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na yi mamaki sa'ad da na duba, sai na ga ba wanda zai taimake ni. Amma fushina ya sa na sami ƙarfi, har ni kaina na ci nasara.

Ish 63

Ish 63:1-9