Ish 63:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don me ka bari muka ɓata daga al'amuranka? Don me ka bari muka taurare, har muka bar binka? Ka komo, domin darajar waɗanda suke bauta maka, domin kuma mutanen da suke naka ne a koyaushe.

Ish 63

Ish 63:13-19