Ish 62:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Urushalima, na sa matsara a garukankiBa za su taɓa yin shiru ba, dare da rana.Za su tuna wa Ubangiji da alkawaransa,Ba kuwa za su bari ya manta ba!

Ish 62

Ish 62:5-8