Ish 62:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji yana sanarwa ga dukan duniya,Cewa, “Ku ce wa jama'ar Urushalima,Ubangiji Mai Cetonku yana zuwa,Yana kawo mutanen da ya cece su.”

Ish 62

Ish 62:2-12