Urushalima tana murna saboda abin da Ubangiji ya yi.Tana kama da amaryar da ta sha ado a ranar aurenta.Allah ya suturce ta da ceto da nasara.