Ish 60:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Rana ba za ta ƙara zama haskenki da rana ba,Ko wata ya zama haskenki da dare.Ni, Ubangiji, zan zama madawwamin haskenki,Hasken ɗaukakata zai haskaka a kanki.

Ish 60

Ish 60:18-20