Ish 60:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ba za a ƙara ƙinki, a yashe ki ba,Ki zama birnin da aka fita aka bari ba kowa ciki.Zan sa ki zama babba, mai ƙayatarwa kuma,Wurin yin farin ciki har abada abadin.

Ish 60

Ish 60:6-22