Ish 60:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Itatuwan fir da irinsuMafi kyau daga jejin Lebanon,Za a kawo su domin a sāke gina ki, ke Urushalima,Domin a ƙawata Haikalina,A darajanta birnina.

Ish 60

Ish 60:9-21