Ish 59:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hanyar salama ba ku san ta ba. Ba adalci a hanyoyinku, kukan karkatar da hanyoyinku, ba wanda zai yi tafiya lafiya a cikinku.

Ish 59

Ish 59:5-12