Ish 59:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kuna ƙyanƙyashe ƙwan kāsa, kuna saƙa da saƙar gizogizo. Duk wanda ya ci ƙwayayenku zai mutu, ƙwan da ya fashe zai ƙyanƙyashe kububuwa.

Ish 59

Ish 59:1-8