Ish 59:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama hannuwanku sun ƙazantu da jini, yatsotsinku kuma sun ƙazantu da mugunta, leɓunanku kuma suna faɗar ƙarairayi, harsunanku kuwa suna raɗar mugunta.

Ish 59

Ish 59:1-5