Ish 59:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya rufe ƙirjinsa da sulken adalci, da kwalkwalin ceto a kansa. Ya sa rigar ɗaukar fansa, ya yafa alkyabbar ikonsa.

Ish 59

Ish 59:16-20