Ish 59:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aikata gaskiya ya kawu, adalci ya tsaya daga can nesa, gama gaskiya ta fāɗi a dandali, sahihanci ba zai shiga ba.

Ish 59

Ish 59:11-21