Ish 58:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“To, ba irin wannan azumi ne na zaɓa ba? Wato ku kwance sarƙoƙin mugunta, ku kwance masu karkiya, ku 'yantar da waɗanda ake zalunta, ku kakkarye kowace karkiya.

Ish 58

Ish 58:1-11