Ish 58:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sa'an nan ne za ku yi murna cikin Ubangiji, zan sa ku a kan maɗaukakan wurare na duniya. Zan kuma ciyar da ku da gādon mahaifinku Yakubu, ni Ubangiji na faɗa.”

Ish 58

Ish 58:8-14