Ish 57:2-4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

2. Ya shiga da salama yana hutawa a kabarinsa, shi wanda ya yi tafiya da adalci.

3. Amma ku ku matso nan kusa, ku 'ya'ya maza na masu sihiri, ku zuriyar mazinaci da karuwa.

4. Wa kuke yi wa ba'a? Ga wa kuke wage baki, kuna zaro harshe? Ashe, ku ba 'ya'yan masu laifi ba ne, zuriyar marikita,

Ish 57